Sponsored
Recent Updates
 • In your opinion, what is the reason for PiCoreteam's Prohibitions  I can give 3 main reasons, in increasing persuasiveness as follows:  1. To avoid purchasing and manipulating Pi, like manipulation of other coins: This reason seems reasonable at first glance; However, after the Mainnet was closed for nearly 2 years, I realized that people who want to collect Pi can still earn large amounts of Pi through exchanging goods/services, and many other ways without directly Buy and sell Pi with Fiat

  => This reason may no longer be convincing.  2. To ensure Pi's mission - Cryptocurrency for everyday people fueling the world's most comprehensive peer-to-peer economy.

  => That's right, considering Pi as a Cryptocurrency used for the peer-to-peer economy, let's use Pi as a means of exchanging goods/services, why do we have to convert it to Fiat?

  Some of you think that if you don't set a price for Pi, how can you know what level is suitable for exchanging goods and services? In fact, whether you list the product price in Fiat, or give a valuation for Pi, the buyer will always have to check the product price in many different ways to compare before exchange => So, Sellers only need to list the product's price by Pi; Buyers will check for themselves whether the price is suitable or not before exchanging. That's the way to not violate PCT regulations.  3. To avoid Legal issues with the SEC and other Regulatory Agencies; Avoid being considered SECURITIES (This reason may be the most convincing.
  Like
  Love
  Wow
  13
  3 Comments 0 Shares 320 Views
 • My visit to Kano State Zoo.....
  My visit to Kano State Zoo.....
  Like
  Wow
  Angry
  5
  2 Comments 0 Shares 756 Views
 • MashaAllah
  MashaAllah
  Like
  Wow
  Love
  Sad
  Angry
  10
  2 Comments 0 Shares 393 Views
 • Like
  Yay
  Wow
  Angry
  11
  2 Comments 1 Shares 989 Views
 • Hello good evening
  Hello good evening
  Like
  Yay
  Wow
  Angry
  6
  0 Comments 0 Shares 329 Views
 • Assalamu alaikum
  Assalamu alaikum
  Like
  Yay
  Love
  Wow
  Angry
  9
  9 Comments 0 Shares 1352 Views
 • Eid Mubarak
  Eid Mubarak
  Like
  Yay
  Wow
  Angry
  5
  1 Comments 0 Shares 1079 Views
 • Step by step journey to near Moon.
  Step by step journey to near Moon.
  Like
  Yay
  Wow
  7
  1 Comments 0 Shares 1470 Views
 • The state of Israel is committing unchecked barbarism against Palestinians and the Western corporate media has decided it all comes down to “clashes”.
  The state of Israel is committing unchecked barbarism against Palestinians and the Western corporate media has decided it all comes down to “clashes”.
  Like
  Yay
  Wow
  Sad
  5
  0 Comments 0 Shares 2096 Views
 • Israel’s violence is open terrorism — stop calling it ‘clashes’

  Worshippers in Al Aqsa attacked, Gaza bombed again. But the Western media still equates the neck and the guillotine.
  Israel’s violence is open terrorism — stop calling it ‘clashes’ Worshippers in Al Aqsa attacked, Gaza bombed again. But the Western media still equates the neck and the guillotine.
  Yay
  Like
  Love
  Wow
  5
  0 Comments 0 Shares 1736 Views
 • Good morning everyone
  Good morning everyone
  Like
  Haha
  Wow
  Angry
  9
  3 Comments 0 Shares 897 Views
 • Kalaman Peter Obi sun yamutsa hazo a siyasar Najeriya

  Peter Obi ne ya zamo na uku cikin 'yan takarar da suka samu mafi yawan kuri'u a zaben shugaban ƙasa na 2023

  3 Aprilu 2023, 04:35 GMT

  A Najeriya, cacar-baki ta kaure tsakanin 'ya'yan jam'iyyar APC mai mulkin ƙasar da na jam'iyyar Labour mai adawa.

  Lamarin na zuwa ne, tun bayan jin wata tattaunawar wayar salula tsakanin ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour, Peter Obi da Bishop David Oyedepo, wani babban limamin Kirista na majami'ar Living Faith Church.

  A ƙarshen mako ne, wata jaridar intanet mai suna People Gazette ta wallafa wannan murya da aka kwarmata, tsakanin Peter Obi da babban limamin Kiristan, Bishop David Oyedepo.

  Wannan ya janyo ce-ce-ku-ce da zazzafar muhawara a shafukan sada zumunta a ƙasar.

  Musamman ma yadda aka ji ɗan takarar yana roƙon malamin ya taimaka wajen nema masa goyon bayan mabiya addinin kirista da ke shiyyar kudu maso yammacin Najeriya da kuma shiyyar arewa ta tsakiyar ƙasar.

  Ya dai alaƙanta siyasar da takararsa, tamkar wata fafutukar yaƙi na addini, har ma ya tattabar wa limamin Kiristan da cewa ba za su yi da-na-sanin goya masa baya ba.

  `Yan jam`iyyar APC mai mulkin Najeriya sun yi ca a kan dan takarar shugaban kasar suna cewa asirin sa ne ya tonu, kuma zargin da suke yi cewa siyasar sa ta addini da kabilanci ce ya tabbata.

  A hirarsa da BBC, Mallam Ali M Ali, daraktan kwamitin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa mai jiran gado, Bola Tinubu, ya ce 'yar manuniya ta nuna kan zargin da suka yi tun da farko na salon yadda ɗan takarar ta LP ke amfani da addini a gangamin yaƙin neman zaɓe.

  ''Kurunkus, siyasar Peter Obi da jam'iyyar Labor ta zo ƙarshe, sai dai a je, a yi jana'izarta wataƙila hakan zai zama izna ga masu amfani da bambancin addini domin raba kan al'umma."

  Ya ƙara da cewa: " Ta tabbata salon yaƙin neman zaɓensa, na da nasaba da raba kawunan jama'a ta hanyar amfani da addini, don neman mulki.''

  Tuni dai kakakin kwamitin yaƙin neman zaɓen ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour, Mista Kenneth Okonko ta tabbatar da gaskiyar tattaunawar, amma ya ce an yi mata mummunar fahimta.

  Sai dai kuma tun ba a je ko'ina ba, Dr Yunusa Tanko, wanda shi ma ke magana da yawun kwamitin yaƙin neman zaɓen Mista Obin ya ce sautin tattaunawar da jaridar People Gazette ɗin ta fitar, yarfe ne kawai, saboda a iya saninsu ba a yi wannan tattaunawar ba.

  Shi ma Bishop Oyedepo a wani martani da ya mayar, bai ce ya yi tattaunawar nan da Msita Peter Obi ba.

  Martanin Oyedepo
  Shugaban cocin Living Faith Worldwide, Bishop Oyedepo ya ce bai taba yi wa wani dan siyasa kamfe ba, ko kuma kokarin shawo kan wasu al’umma su zabi wani ba.

  Ya fadi hakan ne a lokacin da yake yin huduba a cocin tasa da ke da cibiya a yankin Ota na jihar Ogun a ranar Lahadi.

  Ya ce “Ban taɓa yi wa wani kamfe ba ko kuma yi ma wasu magana a madadin wani ba, kuma ba zan taɓa yi ba har na mutu.”

  Sai dai babban limamin Kiristan bai ambato batun muryarsa da aka ji a hira da ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour, Peter Obi ba.

  Mene ne abin da Peter Obi ya ce?
  A cikin muryar da aka naɗa ta wayar tarho da Peter Obi ya yi da Bishop Oyedepo, wadda BBC ba ta tantance gaskiyar ta ba, an ji Obi yana cewa “Daddy, ina son ka yi wa mutanenka na Kudu-maso-yamma da Kwara magana, Kiristoci na Kudu-maso-yamma da Kwara.”

  Ya ƙara da cewa “Wannan yaƙi ne na addini.” Inda shi kuma Bishop Oyedepo ya amsa da cewa “Na yarda da hakan, na yarda da hakan, na yarda da hakan.”

  Obi ya ci gaba da cewa “Kamar yadda na sha faɗi – idan komai ya tafi daidai, ba za ku yi da-na-sanin goya min baya ba.”

  Sai Oyedepo ya ce “Muna nan muna kallon abin da Allah zai yi.”
  Kalaman Peter Obi sun yamutsa hazo a siyasar Najeriya Peter Obi ne ya zamo na uku cikin 'yan takarar da suka samu mafi yawan kuri'u a zaben shugaban ƙasa na 2023 3 Aprilu 2023, 04:35 GMT A Najeriya, cacar-baki ta kaure tsakanin 'ya'yan jam'iyyar APC mai mulkin ƙasar da na jam'iyyar Labour mai adawa. Lamarin na zuwa ne, tun bayan jin wata tattaunawar wayar salula tsakanin ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour, Peter Obi da Bishop David Oyedepo, wani babban limamin Kirista na majami'ar Living Faith Church. A ƙarshen mako ne, wata jaridar intanet mai suna People Gazette ta wallafa wannan murya da aka kwarmata, tsakanin Peter Obi da babban limamin Kiristan, Bishop David Oyedepo. Wannan ya janyo ce-ce-ku-ce da zazzafar muhawara a shafukan sada zumunta a ƙasar. Musamman ma yadda aka ji ɗan takarar yana roƙon malamin ya taimaka wajen nema masa goyon bayan mabiya addinin kirista da ke shiyyar kudu maso yammacin Najeriya da kuma shiyyar arewa ta tsakiyar ƙasar. Ya dai alaƙanta siyasar da takararsa, tamkar wata fafutukar yaƙi na addini, har ma ya tattabar wa limamin Kiristan da cewa ba za su yi da-na-sanin goya masa baya ba. `Yan jam`iyyar APC mai mulkin Najeriya sun yi ca a kan dan takarar shugaban kasar suna cewa asirin sa ne ya tonu, kuma zargin da suke yi cewa siyasar sa ta addini da kabilanci ce ya tabbata. A hirarsa da BBC, Mallam Ali M Ali, daraktan kwamitin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa mai jiran gado, Bola Tinubu, ya ce 'yar manuniya ta nuna kan zargin da suka yi tun da farko na salon yadda ɗan takarar ta LP ke amfani da addini a gangamin yaƙin neman zaɓe. ''Kurunkus, siyasar Peter Obi da jam'iyyar Labor ta zo ƙarshe, sai dai a je, a yi jana'izarta wataƙila hakan zai zama izna ga masu amfani da bambancin addini domin raba kan al'umma." Ya ƙara da cewa: " Ta tabbata salon yaƙin neman zaɓensa, na da nasaba da raba kawunan jama'a ta hanyar amfani da addini, don neman mulki.'' Tuni dai kakakin kwamitin yaƙin neman zaɓen ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour, Mista Kenneth Okonko ta tabbatar da gaskiyar tattaunawar, amma ya ce an yi mata mummunar fahimta. Sai dai kuma tun ba a je ko'ina ba, Dr Yunusa Tanko, wanda shi ma ke magana da yawun kwamitin yaƙin neman zaɓen Mista Obin ya ce sautin tattaunawar da jaridar People Gazette ɗin ta fitar, yarfe ne kawai, saboda a iya saninsu ba a yi wannan tattaunawar ba. Shi ma Bishop Oyedepo a wani martani da ya mayar, bai ce ya yi tattaunawar nan da Msita Peter Obi ba. Martanin Oyedepo Shugaban cocin Living Faith Worldwide, Bishop Oyedepo ya ce bai taba yi wa wani dan siyasa kamfe ba, ko kuma kokarin shawo kan wasu al’umma su zabi wani ba. Ya fadi hakan ne a lokacin da yake yin huduba a cocin tasa da ke da cibiya a yankin Ota na jihar Ogun a ranar Lahadi. Ya ce “Ban taɓa yi wa wani kamfe ba ko kuma yi ma wasu magana a madadin wani ba, kuma ba zan taɓa yi ba har na mutu.” Sai dai babban limamin Kiristan bai ambato batun muryarsa da aka ji a hira da ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour, Peter Obi ba. Mene ne abin da Peter Obi ya ce? A cikin muryar da aka naɗa ta wayar tarho da Peter Obi ya yi da Bishop Oyedepo, wadda BBC ba ta tantance gaskiyar ta ba, an ji Obi yana cewa “Daddy, ina son ka yi wa mutanenka na Kudu-maso-yamma da Kwara magana, Kiristoci na Kudu-maso-yamma da Kwara.” Ya ƙara da cewa “Wannan yaƙi ne na addini.” Inda shi kuma Bishop Oyedepo ya amsa da cewa “Na yarda da hakan, na yarda da hakan, na yarda da hakan.” Obi ya ci gaba da cewa “Kamar yadda na sha faɗi – idan komai ya tafi daidai, ba za ku yi da-na-sanin goya min baya ba.” Sai Oyedepo ya ce “Muna nan muna kallon abin da Allah zai yi.”
  Like
  Yay
  Wow
  8
  4 Comments 0 Shares 1497 Views
 • Illolin ɓata lokaci a kafafen sada zumunta da Ramadan

  Ramadana, wata ne mai alfarma da ba a bai wa wasu al'umma ta baya irinsa ba, sai al'ummar Annabi Muhammad.

  Cikin wannan wata akan ruɓanya ayyukan alkhairi zuwa wani adadi da Allah ne kawai ya bar wa kansa sani.

  Kowanne minti ɗaya cikinsa lokaci ne mai matuƙar tsada da ba a sake samun irinsa, sai wata shekarar ga mai tsawon rai.

  Malamai da dama na yawan jan hankali wajen ganin mutane sun ribaci wannan dama da Ubangiji ke ba su.

  Sai dai, duk da wannan ɗumbin fa'idoji da alhairai, ana samun yanayin da kafofin sada zumunta ke ci gaba da ɗauke hankulan masu ibadar azumi, maimakon amfani da wannan dama wajen ruɓanya ayyuka nagari.

  A wannan karo, BBC ta yi nazari kan yadda mutane ke ɓata lokaci a kafofin sada zumunta, kuma ko hakan yana da illa?

  Mun tattauna da Malam Muntasir Umar Mai Fenta, wanda ya ce ba ƙaramar asara ɗayanmu ke yi ba, na ƙarar da lokutansa kan harkokin shiririta a kafofin sada zumunta.

  "A duk kafofin sada zumuntar da muke da su babu wanda kuke da ikon abin da za ku gani a cikinsa, kama daga TikTok da Facebook da Instagram har ma da WhatsApp, za ku iya cin karo da bidiyo ko hoton da ba ku shirya gani ba.

  Irin hotuna ko rubutun da za su iya zama illa ga lafiyar azuminku," in ji Malam Muntasir.

  Abu ne sananne ga duk masu shiga kafofin sada zumunta, bidiyo ko hoton tsaraici zai iya faɗo muku kwatsam, wanda haramun ne ganin hakan a waje da kuma cikin azumi, kamar yadda malam ya ƙara da cewa.

  Mafi munin abubuwan nan shi ne TikTok, ku je kuna kallon tsaraicin mata, ko muharramanku ba a son ku ga tsaraicinsu balle wasu da ba ku sani ba, kwata-kwata nisantar kafofin sada zumuntar ya fi amfani.

  A cewar Malam, Ƙur'ani ya yi bayani a bayyane cewa "Ganinku da saurarenku duka abubuwa ne da za a tambaye ku a kansu".

  Abin da aka fi so mutum ya shagalta da su, su ne: karatun ƙur'ani da zikiri da istigfari, a tsawon kwana 29 zuwa 30, waɗanda kamar yanzu ne za su ƙare.

  In ba ku ribaci watan ba, kun yi ayyukan ibada, wataƙila ku ƙare da samun zunubi mai yawa na kallon abubuwan da ba su dace ba.

  Bayan nan, abin da muke wallafawa su kansu akwai ayar tambaya, saboda da yawanmu mun iya cin mutunci ko izgilanci ko kalaman da za su tunzura mutane, wani lokacin har ƙarya ma mukan wallafa.

  Duka waɗannan abubuwa saɓo ne, dole mutum ya kiyaye.

  Daga BBC Hausa.
  Illolin ɓata lokaci a kafafen sada zumunta da Ramadan Ramadana, wata ne mai alfarma da ba a bai wa wasu al'umma ta baya irinsa ba, sai al'ummar Annabi Muhammad. Cikin wannan wata akan ruɓanya ayyukan alkhairi zuwa wani adadi da Allah ne kawai ya bar wa kansa sani. Kowanne minti ɗaya cikinsa lokaci ne mai matuƙar tsada da ba a sake samun irinsa, sai wata shekarar ga mai tsawon rai. Malamai da dama na yawan jan hankali wajen ganin mutane sun ribaci wannan dama da Ubangiji ke ba su. Sai dai, duk da wannan ɗumbin fa'idoji da alhairai, ana samun yanayin da kafofin sada zumunta ke ci gaba da ɗauke hankulan masu ibadar azumi, maimakon amfani da wannan dama wajen ruɓanya ayyuka nagari. A wannan karo, BBC ta yi nazari kan yadda mutane ke ɓata lokaci a kafofin sada zumunta, kuma ko hakan yana da illa? Mun tattauna da Malam Muntasir Umar Mai Fenta, wanda ya ce ba ƙaramar asara ɗayanmu ke yi ba, na ƙarar da lokutansa kan harkokin shiririta a kafofin sada zumunta. "A duk kafofin sada zumuntar da muke da su babu wanda kuke da ikon abin da za ku gani a cikinsa, kama daga TikTok da Facebook da Instagram har ma da WhatsApp, za ku iya cin karo da bidiyo ko hoton da ba ku shirya gani ba. Irin hotuna ko rubutun da za su iya zama illa ga lafiyar azuminku," in ji Malam Muntasir. Abu ne sananne ga duk masu shiga kafofin sada zumunta, bidiyo ko hoton tsaraici zai iya faɗo muku kwatsam, wanda haramun ne ganin hakan a waje da kuma cikin azumi, kamar yadda malam ya ƙara da cewa. Mafi munin abubuwan nan shi ne TikTok, ku je kuna kallon tsaraicin mata, ko muharramanku ba a son ku ga tsaraicinsu balle wasu da ba ku sani ba, kwata-kwata nisantar kafofin sada zumuntar ya fi amfani. A cewar Malam, Ƙur'ani ya yi bayani a bayyane cewa "Ganinku da saurarenku duka abubuwa ne da za a tambaye ku a kansu". Abin da aka fi so mutum ya shagalta da su, su ne: karatun ƙur'ani da zikiri da istigfari, a tsawon kwana 29 zuwa 30, waɗanda kamar yanzu ne za su ƙare. In ba ku ribaci watan ba, kun yi ayyukan ibada, wataƙila ku ƙare da samun zunubi mai yawa na kallon abubuwan da ba su dace ba. Bayan nan, abin da muke wallafawa su kansu akwai ayar tambaya, saboda da yawanmu mun iya cin mutunci ko izgilanci ko kalaman da za su tunzura mutane, wani lokacin har ƙarya ma mukan wallafa. Duka waɗannan abubuwa saɓo ne, dole mutum ya kiyaye. Daga BBC Hausa.
  Like
  Wow
  Angry
  8
  3 Comments 0 Shares 1385 Views
 • Assalamu
  Assalamu
  Like
  Yay
  Wow
  Angry
  13
  4 Comments 0 Shares 801 Views
More Stories
Sponsored